Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Gwamna Uba sani ta shirya wa shugabannin addinai na jihar Kaduna Taron tattaunawa kan zaman lafiya a jihar Kaduna Sarkin Zazzau Amb. Ahmad Nuhu Bamalli da sauran malaman Addinin duk sun samu damar halartar taron.
0 Comments