Header Ads Widget

Responsive Advertisement

Ana cigiyar wanda ya san wannan yarinyar


An tsinci  Wannan Yarinyan ranan 30/07/2025 a kano. Tace sunanta:- Hamida Abdulkadir. Shekarunta:- Goma Sha Daya. Tace ita yar Zaria ce. Sunan Anguwarsu:- Saman Yashi, S/gari, Zaria. Yar Aji Hudu a makarantar primary ta AL - Takbir Nur, Pri, and Sec, school. Sunan teacher tasu:- Aunty Maryam. Duk wanda yasanta ya tuntubi wannan number.šŸ‘‡ 08036869489.

Allah ya kare gaba. Amin 🤲.

Post a Comment

0 Comments