Tsohon Shugaban Ƙasa Yakubu Gawon ya zama Shugaban Ƙasa yana ɗan shekara 31, wanda ya sa ya zama ɗaya daga cikin shugabannin da suka fi kowa ƙarancin shekaru a ƙasar.
Ya mulki Najeriya tsawon shekaru 9, daga 1966 zuwa 1975.
A lokacin mulkinsa aka yi Yaƙin Basasa bayan masu fafutukar kafa kasar Biafra sun yi barazanar ɓallewa daga ƙasar.
0 Comments