Header Ads Widget

Responsive Advertisement

YANZU-YANZU: Shugaban Kasar IRAN Ya Sauka a Doha Babban birnin Qatar don halartar wani taron


YANZU-YANZU: Shugaban Kasar IRAN Ya Sauka a Doha Babban birnin Qatar don halartar wani taron gaggawa na shugabannin kasashen Musulmi da Larabawa, wanda aka shirya don tattauna harin da Isra’ila ta kai kan Qatar. 

Kasashe 50 Zuwa 57 Ake Saran Zasu Halarci Wannan Taron Da Za a Gudanar Yau Litinin. Babban manufarsa ta zuwa taron Shi ne kare matsayin Iran da nuna goyon baya ga Qatar kan wannan harin na Ise-ra-ila. 

Da kuma Ankarar da Shugabannin kasashen Musulmai su ɗauki matakai na haɗin kai da kuma tsayawa kai da fata wajen adawa da irin waɗannan hare-hare. Yace lokaci ya yi da magana ba ta wadatar wa, Sai anyi aiki wajen kare hakkokin ƙasashen musulmi.

Post a Comment

0 Comments