Header Ads Widget

Responsive Advertisement

Saʼidu Model Primary na cikin wani hali Allah shi kyauta


Makarantar Saʼidu Model Primary da ke garin Samaru a Karamar Hukumar Sabon Garin Zaria jihar Kaduna na neman taimakon gaggawa wanda hakan ya zama abin kunya ga mazauna garin na Samaru

Don Allah akwai mai kishi ya kawo saukin gaggawa?

Post a Comment

0 Comments