Header Ads Widget

Responsive Advertisement

Manajan Darakta na Hukumar Watsa Labarai ta Jihar Kaduna (KSMC), Mista Ben Kure, ya mika hoton girmamawa ga Mai Martaba Sarkin Zazzau,


Manajan Darakta na Hukumar Watsa Labarai ta Jihar Kaduna (KSMC), Mista Ben Kure, ya mika hoton girmamawa ga Mai Martaba Sarkin Zazzau,

Manajan Darakta na Hukumar Watsa Labarai ta Jihar Kaduna (KSMC), Mista Ben Kure, ya mika hoton girmamawa ga Mai Martaba Sarkin Zazzau, Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli, a yayin da ya kai masa gaisuwar ban girma da safiyar ranar Laraba.

Wannan ziyara ta nuna alamar girmamawa da goyon baya daga KSMC ga masarautar Zazzau, da nufin Æ™arfafa dangantaka tsakanin kafar yada labarai da al’adun gargajiya.

Mista Ben Kure ya yaba da irin jagoranci da kokarin Mai Martaba wajen tabbatar da zaman lafiya da ci gaban al'umma, yayin da Sarkin ya gode masa bisa wannan ziyara da kyauta mai muhimmanci.

Post a Comment

0 Comments