Header Ads Widget

Responsive Advertisement

Gwamna Uba Sani ya kaddamar da tirela 400 naTakin zamani kyauta ga manoman jihar Kaduna




A yau Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani da mukarraban Gwamnatinsa sun hallara a Dandalin Murtala Square domin rabon Taki tirela 400 kyauta ga manoman a kalla dubu 100 dake a fadin kananan hukumomi 23 dake Jihar.

Me za kuce masa?

Post a Comment

0 Comments