Header Ads Widget

Responsive Advertisement

Yadda mata aure dake Unguwar Kofar Mata a Kano sun gudanar da zanga zanga


Yadda matan aure dake Unguwar Kofar Mata a Kano sun gudanar da zanga zanga a unguwar sakamakon fadan daba daya addabesu da kisan kai da Yan daban suke yi kullum.

Matan sunce ko a daren  jiya yan  dabar sun kashe wani saurayi da yazo daga Jihar Katsina,sai dai sun shaidawa wakilanmu cewar zasuyi
 zaman dirshen   har  sai Gwamnati ta bayyana a wajan.
Me zaku ce?

Post a Comment

0 Comments