Header Ads Widget

Responsive Advertisement

An binne Gawar tsohon mai tsaron ragar ƙwallon ƙafa na Najeriya, Peter Rufai a Lagas


An binne tsohon mai tsaron ragar ƙwallon ƙafa na Najeriya, Peter Rufai a wata maƙabarta da ke Legas.

Tsohon ɗan wasan ya rasu ne ranar 3 ga watan Yuli bayan fama da jinya, kuma shi ne mai tsaron raga na ƙungiyar Super Eagles a gasar cin kofin duniya ta 1994 da 1998.

Post a Comment

0 Comments