Header Ads Widget

Responsive Advertisement

Tabbas Na Fita Daga Masana’antar Shirya Fina-Finan Hausa Har Abada~ Kabiru Nakwango"

Tabbas Na Fita Daga Masana’antar Shirya Fina-Finan Hausa Har Abada~ Kabiru Nakwango"

Bazan sake fitowa a Film ba saboda a yanzu harkar Film din ta Saɓa da irin Yadda Mukayi ta a baya, Fina finan Yanzu basa Maida Hankali wajen Ɗabbaƙa Al Adar Hausa, Sai dai Aro wasu Al Adun da mu Bazamu iya ba.

Post a Comment

0 Comments