Header Ads Widget

Responsive Advertisement

DAILY NIGERIAN HAUSA tayi rashin mai daukar masu hoto


Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un.

Mai daukar mana hoto (cameraman), Abdullahi Ibrahim ya rasu a yau Talata, 4 ga watan Ramadan, 1446, sakamakon bige shi da aka yi da mota, shi kuma ya na kan babur a cikin garin Kano.

Ya rasu ya bar mata É—aya da Æ´aÆ´a uku (3).

Allah Ya gafarta masa, Allah Ya yi masa rahma, Ameen.

Hakika DAILY NIGERIAN HAUSA mun yi babban rashi

Post a Comment

0 Comments