Header Ads Widget

Responsive Advertisement

SHUGABAN RUNDUNAR SOJOJIN RUWA YA ZIYARCI MAI MARTABA SARKIN ZAZZAU


SHUGABAN RUNDUNAR SOJOJIN RUWA YA ZIYARCI MAI MARTABA SARKIN ZAZZAU

A yau Mai Martaba Sarkin Zazzau Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR ya karbi bakuncin Vice Admiral Emmanuel K. Ogalla Shugaban Rundunar Sojojin Ruwa na Nijeriya wanda ya gabatar da ziyaran girmamawa a Fadansa. 
Kwamandan Makarantan Sojoji na Zariya (NMS) da Kwamandan Kwallejin Horas Da Hafsoshin Soja na Jaji duk suna daga cikin manyan Hafsoshin Sojan da suka rufa masa baya wajen gabatar da wannan ziyara.

Post a Comment

0 Comments