Comrt Nuhu Haruna sabon shugaban NYCN Shiyar Giwa yayi zazzafar raddi ga tsohon shugaban majalisar
Comrt Nuhu ya farane da sallama kamar haka.
Asssalamu Alaikum Warahmatullah.
Yace, Zaiyi amfani da wannan Dama wajen janyo hankalin yan'uwa Matasa akan rubace rubuce na rashin girmamawa da kausasan lafuzza da tsohon shugan majalisar matasa yakeyi akan Shugaban Karamar hukumar giwa Wanda Hakan kuskurene.
Ibrahim Lawal Ina mutuntaka tareda garmamaka amatsayinka na tsohon Shugaban wannan Majalisa ban iya zagi ko cin mutuncin Shugababa don haka Ina Mai baka shawara abinda kakeyi kadaina kayi hakuri da hukuncin ubangiji a duk Wani tsari na rayuwarka sai kazauna lafiya idan kuma kaqi zaka kasance cikin Masu dimuwa kuma doka zatayi aiki akanka.
Allah yabada iKon kiyayewa
Asha Ruwa lafiya
Comr Nuhu Haruna Sani
Coordinator (NYCN) Giwa L.G
Me zakuce masu.
1 Comments
Allah Ta'Alah Yazaba mana abinda yafi Alkhairi.
ReplyDelete