TALLA!TALLA!!TALLA!!!
TARON TUNAWA DA RANAR WAFATIN MANZON ALLAH (S.A.W.W) A ABUJA
Harkar musulumci karkakashin jagorancin Sheikh Ibraheem Yaqoub El-Zakzaky (H)
Na sanarwa tare da gayyatar daukacin al'ummar Musulmai zuwa wajen taron zaman makokin na tunawa da ranar da fiyayyen halitta Manzon tsira (S) yayi wafati.
Manzon tsira (S) yayi wafati ne a ranar 28th Safar, 11AH.
Taron na wannan shekarar zai gudana ne kamar yadda harkar musulumci ta Saba shiryawa duk shekara.
Rana :- Juma'a 28th Safar, 1447AH dai-dai da 22nd August, 2025
Lokaci :- karfe hudu na yamma zuwa karfe Tara na dare (4:00 - 9:00pm)
Wuri :- Abuja
Allah ya bada ikon halarta
Sanarwa daga
Mu'assasatu Abul-Fadl Abbas, Sisters da Academic forum
0 Comments