SHEKARA DAYA DA RASUWAN SHATAN ZAZZAU
Yau Ne Marigayi Alh Aminu Shatan Zazzau Ke Cika Shekara Daya Da Rasuwa. Muna Adu'an Allah Ya Jikan Shi Yayi Mishi Rahama Yasa Yana Kyakyawan Matsayi Ya Jikan Magabatan Mu Bakidaya.
ÀBU Staff school 1995 Alumni Set to Uplift Their Former School By Idris Sa…
0 Comments