𝐊𝐚𝐤𝐚𝐤𝐢𝐧 𝐌𝐚𝐣𝐚𝐥𝐢𝐬𝐚𝐫 𝐓𝐚𝐫𝐚𝐲𝐲𝐚 𝐀𝐛𝐮𝐣𝐚, 𝐑𝐭 𝐇𝐨𝐧 𝐀𝐛𝐛𝐚𝐬 𝐓𝐚𝐣𝐮𝐝𝐞𝐞𝐧 𝐈𝐲𝐚𝐧 𝐙𝐚𝐳𝐳𝐚𝐮, 𝐘𝐚 𝐑𝐚𝐛𝐚 𝐌𝐚𝐬𝐡𝐢𝐧𝐚 𝐆𝐮𝐝𝐚 𝟖𝟓𝟎 𝐆𝐚 𝐌𝐚𝐥𝐚𝐦𝐚𝐧 𝐏𝐫𝐢𝐦𝐚𝐫𝐲 𝐒𝐜𝐡𝐨𝐨𝐥, 𝐃𝐚𝐧𝐚 𝐒𝐞𝐜𝐨𝐧𝐝𝐚𝐫𝐲 𝐒𝐜𝐡𝐨𝐨,𝐥 𝐓𝐚𝐫𝐞 𝐃𝐚 Ƙ𝐚𝐝𝐝𝐚𝐦𝐚𝐫 𝐃𝐚 𝐓𝐚𝐤𝐢𝐧 𝐙𝐚𝐦𝐚𝐧𝐢 𝐆𝐚 𝐌𝐚𝐧𝐨𝐦𝐚, 𝐃𝐚 Ƙ𝐚𝐝𝐝𝐚𝐦𝐚𝐫 𝐃𝐚 𝐓𝐢𝐭𝐢𝐧𝐚 𝐃𝐚 𝐆𝐢𝐧𝐞 𝐆𝐢𝐧𝐞.
Daga Ummul- Kairi Hasan, Zariya
Kakakin Majalisar Tarayya Abuja, Rt Hon Abbas Tajudeen PhD GCON Iyan Zazzau ya rabama malaman primary School dana secondary school mashina guda dari biyar da hamsin 550.
Kakakin Majalisar Tarayya Abuja Rt Hon Abbas Tajudeen PhD GCON Iyan, yabama kananin hukomomi na shiya ta daya Zone 1 mashina hamsin hamsin 50, ko wane local government, ga Exco su.
Bikin ƙaddamar da rabon mashina, tare da karddamar da taki, ga manoma, ya gudana ne a filin makarantar F.U.E ZARIA a yau asabar.
A cikin wata sanarwa da Gwamnan, Mal Uba Sani, ya bayyana cewa, Mai Girma Kakakin Majalisar Tarayya Abuja, Rt Hon Abbas Tajudeen PhD GCON Iyan Zazzau, yasa kananun hukomomi na jahar Kaduna guda ashirin da uku 23 acikin bojet, mai girma Speaker Nigeria zema kowace Karamar hukumar aiki.
Cikin jawabin Gwamnan Jahar Kaduna Mal Uba Sani, a wurin bikin karddamar da taki da kayan noma, wanda kakakin majalisar tarayya abuja, Rt Hon Abbas Tajudeen PhD GCON Iyan Zazzau, ya Kawo, ya bayyana cewa gwamnatin sa, sun kasance suna tare da Mai Girma Speaker Nigeria.
1.Gwamnan Jahar Kaduna Mal Uba Sani, Tare da Kakakin Majalisar Tarayya Abuja, Rt Hon Abbas Tajudeen PhD GCON Iyan Zazzau, sum karddamar da wani "babban dakin Taro mai suna Malam Musa Hall", acikin fadar mai martabar Sarkin Zazzau Alh Ahmad Nuhu Bamalli.
2.Mai Girma Kakakin Majalisar Tarayya Abuja Rt Hon Abbas Tajudeen PhD GCON Iyan Zazzau, ya karddamar da wani Aiki a "kofar gayan zaria".
3."Babban dakin Taro" Acikin Secretarial ta Karamar hukumar zaria, Mai Girma Kakakin Majalisar Tarayya Abuja Rt Hon Abbas Tajudeen PhD GCON Iyan ya karddamar ayu.
4."Police Station Headquarter Zaria City division" mai girma Speaker Nigeria Rt Hon Abbas Tajudeen PhD GCON Iyan Zazzau, ya karddamar da katafaran ginin, zamani ginin bene da yayi, a Police Station na Fada.
5.Kakakin Majalisar Tarayya Abuja Rt Hon Abbas Tajudeen PhD GCON Iyan Zazzau, ya karddamar da wani Aiki acikin "Asibitin Madarkaci".
6.Karddamar babban ofishin yan bijilanti, "kaduna State vigilantees service, KDSVS", a yan dusa zaria, kusa da ofishin Kastelea.
7."Karddamar da Titi daga Kofar doka zuwa Bakin Agwaro" wanda mai girma kakakin majalisar tarayya Abuja, Rt Hon Abbas Tajudeen PhD GCON Iyan Zazzau, yayi.
8."Bakin Agwaro Zuwa Barewa Junction Titi" da mai girma Speaker Nigeria Rt Hon Abbas Tajudeen PhD GCON Iyan Zazzau yayi ya karddamar da shi yau.
9."Titin Gaskiya Zuwa Albany" Wanda Kakakin Majalisar Tarayya Abuja Rt Hon Abbas Tajudeen PhD GCON Iyan Zazzau Yayi ya karddamar dashi yau.
Wannan ƙoƙari na mai girma kakakin majalisar tarayya abuja Rt Hon Abbas Tajudeen PhD GCON Iyan Zazzau, yana ƙara nuna hobbasan gwamnatin mu wajen ƙarfafa wa jama'an mu, don su samu sauƙin samar da ayyukan su.
Wannan yana daga cikin tsarin mai girma Speaker Nigeria Rt Hon Abbas Tajudeen PhD GCON Iyan Zazzau, na inganta rayuwar al'umma.
Ya Allah Kacigaba da kare Mana, Mutuncin Baban mu, Rt Hon Abbas Tajudeen PhD GCON Iyan Zazzau Speaker Nigeria Ameen.
Ya Ubangiji kakara ma mai girma Speaker Nigeria lafiya, ayyukan alheri dayakeyi agarin zaria, da Jahar Kaduna, da kasar mu Nigeria, Allah kacigaba da basa ikon kara kawo Cigaba, Ameen.
0 Comments