Kalli yadda Mawaƙi Bashir Ɗandago ya sha liƙi na Dalolin Amurka a wajen jagoran ƴan shi'a Shaikh Ibrahim Zakzaky yayin da yake yabon Sayyadah Fatima AS, a wajen wani taron jaddada tunawa da ita da ya gudana a gidan sa da ke Birnin Tarayya Abuja.
Kalli yadda Mawaƙi Bashir Ɗandago ya sha liƙi na Dalolin Amurka a wajen ja…
0 Comments