Masana sun ce wutar dajin ita ce mafi muni da Isra'ila ke fuskanta inda tuni ta tilasta sanya dokar ta ɓaci a ƙasar tare da neman agajin ƙasashe, bayan da bayanai ke cewa ana kuma fuskantar iska mai gudun mil 60 a sa'a guda da ke kaɗawa a yankin da ake fama da wutar dajin cike da barazanar fantsama wutar zuwa wasu sassan dajin.
0 Comments