Gawar mahaifiyar gwamna Dikko Radda Hajiya Safara'u ta iso Katsina,
Daga Idris Umar Zariya
A shirye-shiryen yin mata Sallar jana'za a garin Radda dake cikin karamar hukumar Charanchi bayan sallar la'asar din nan
Mataimakin Gwamna Faruk Jobe da kakakin majalisar dokokin jihar Katsina sune suka tarbi gawar sakamakon gwamna Dikko Radda na gudanar da aikin umura a birnin Makka yanzun haka, inda wasu manyan jihar Katsina da Nijeriya ke kai masa ziyarar taaziyar a masaukinsa dake garin Makka.
0 Comments