Header Ads Widget

Responsive Advertisement

Anyi rashin mutumin kirki a Zariya


Allah Ya yiwa Maikudi Umar (CASHMAN) rasuwa, yau a daren nan. Ya rasu a asibitin ABUTH Shika. Zaa sanar da lokacin jana'izar sa zuwa anjima.

Post a Comment

0 Comments