Sakon taya murna
Daga Idris Umar, Zariya
Cikin murna da farin ciki nake sanar da aminan arziki cewa yanzu labarin ke shigo mana cewa abokin cikinmu fitaccen dan jarida kuma a lokacin baya mataimakin Editan jaridar Hausa Leadership wato malam Bello Hamza ya sami karin girma zuwa Edita mai cikakken iko a jaridar Hausa Leadership.
Bisa haka muke masa fatan alheri tare da rokon bashi goyon baya a dukkan bangarori.
Sako daga hukumar gudanarwa na kamfanin jaridar yanar gizo ta (Hausa Media Reporters)
0 Comments