MUTUWA RIGAR KOWA.
Muna taya yan'uwa da dangi har da makusanta juyayi bisa Rasuwar Malama Suhaila Ahmad Sapale wacce Allah ya yi wa rasuwa a yau Laraba, 29 ga watan Janairun, 2025
Malama Suhaila ta kasance babbar ʓa ce ga mawakin nan na harkar musulunci a Najeriya, Malam Auwal Space wanda shima Allah ya yi masa rasuwa a shekaran da ta gaba.
Ta rasu bayan gajeruwar rashin lafiya.
Fatan Allah shi kyautata makwanci, ya jikanta da Rahama.
DAUKAR NAUYI
(Amma Zinat Forum Samaru)
29012025
0 Comments