Ana zargin Jami‘an tsaro sun kama tsohon shugaban hukumar inshorar lafiya ta Nijeriya, Farfesa Usman Yusuf a yammacin wannan Laraba a gidansa da ke Abuja.
Shi dai Farfesa Usman Yusuf ya yi kaurin suna wajen sukar manufofin gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu
Wani fata kuke masa
0 Comments