Header Ads Widget

Responsive Advertisement

Allah ya jiƙan Hajiya Hauwa Maituwo ("matar Lado")

Allah ya jiƙan Hajiya Hauwa Maituwo ("matar Lado") wadda Allah ya karɓi ran ta a Kano a yau, amin. Allah ya yi mata sakayya da gidan Aljannar Firdausi, ya kyautata bayan ta, amin.

Post a Comment

0 Comments