Alhassan Yahya Abdullahi ya zama shugaban Kungiyar 'Yanjaridu ta Nijeriya " Nigeria Union of Journalists, inda ya kada abokan hamayyar sa da gagarumin rinjaye a zaben da aka gudanar jihar Imo.
Alhassan Yahya Abdullahi da ya fito daga jihar Gombe ya samu Kuru'u 436, mai bimasa mr. Dele Atunbi ya samu 97 a yayin da Muhammad Garba Dan jihar Kebbi ya ke da kuru'u 39
0 Comments