Header Ads Widget

Responsive Advertisement

Shahararren dan dabannan Gundura ya shiga hannu- Inji Abdullahi Haruna Kiyawa



Inuwa Zakari wanda akafi sani da "Gundura", Dan Daba ne da ake nemansa ruwa a jallo da ya fitini Unguwar Dorayi anan Kano. An kamashi bayan ya dawo Jihar Kano da niyar ta da rikici a Zaben Kananan Hukumomi da aka gudanar. An kamashi da wukake guda biyu a wani waje na matattarar Yan Daba da suke kira "Jungle" a Unguwar Dorayi ranar 26/10/2024.

Post a Comment

0 Comments