Ana sa ran gobe Alhamis 9 ga watan oktoba 2025 Alhaji Aminu Bello Masari CFR tsohon gwamnan katsina zai gabatar da jawabi ga taron kungiyar masu gidajen jaridun yanar gizo a birnin legos , taron wanda akeyi duk shekara a wannan shekarar 2025.Masari shine babban bako mai jawabi akan dimokaridya da tattalin arziki.yanzu haka masari yana birnin legas domin halartar taron a gobe in Allah ya kaimu
0 Comments