A yau Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani da mukarraban Gwamnatinsa sun hallara a Dandalin Murtala Square domin rabon Taki tirela 400 kyauta ga manoman a kalla dubu 100 dake a fadin kananan hukumomi 23 dake Jihar.
Me za kuce masa?
Ana magana jama'ar Æ™aramar hukumar Sabon Gari jihar Kaduna Wanne Kans…
0 Comments