Ana magana jama'ar ƙaramar hukumar Sabon Gari jihar Kaduna
Wanne Kansila Ne zai iya kyautar 10k,
20k, 30k ko 50k Acikin kansilolin karamar hukumar Sabon Gari guda (11)?
Muna jiran amsar ku.
Ana magana jama'ar ƙaramar hukumar Sabon Gari jihar Kaduna Wanne Kans…
0 Comments