Header Ads Widget

Responsive Advertisement

El-Rufa'i ya koka


"Ba mu taɓa hana wata jam'iyya yin taro ba, ba mu taɓa kiran wani Otel mun hana a yi taro ba, wasu jihohi ma idan ana son a yi taro ya gagara Kaduna suke zuwa su yi, domin 'yanci da dokar ƙasa ta bayar da dama ga kowa, sai dai abin takaici Yaro na Uba Sani wanda ke bi na sau da ƙafa kwararo -kwararo kamar ya fahimci yadda tsarin yake, shi ne a yau yake jagorantar wannan ta'addanci - Nasiru El-Rufa'i

Post a Comment

0 Comments