A yau, mataimakin shugaban 'kasa Senator Kashim Shettima, GCON, ya kai ziyarar ta'aziyya ga APC Vice National Chairman (Northwest), Rt. Hon. Garba Datti Babawo, akan rashin dansa da yayi mai suna Abdullahi ABUBAKAR Babawo.
Mataimakin shugaban 'kasa ya samu rakiyar mai girma Governor jihar Kaduna senator Uba Sani
Muna rokon Allah gafarta mashi Allah yasa aljanna fidausi CE makoma
Amin
0 Comments