Header Ads Widget

Responsive Advertisement

Tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Sheikh Isa Ali Ibrahim Pantami, ya kasa boye alhini yayin da ya isa Daura, gabanin isowar gawar marigayi tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari.

Tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Sheikh Isa Ali Ibrahim Pantami, ya kasa boye alhini yayin da ya isa Daura, gabanin isowar gawar marigayi tsohon shugaban ƙasa Muhammadu Buhari.

An ji muryarsa ncike da kuka da shesheka, yana karanto addu’o’i cikin damuwa da tausayi, a cewar shaidun da ke wajen. 

Pantami na daga cikin fitattun mutane da suka halarci garin domin taya iyalan Buhari da al’umma jimami, kafin gudanar da jana’izar da aka shirya yi nan da ‘yan sa’o’i.

Post a Comment

0 Comments