An ce Manchester United ta tabbatar da kammala ɗaukar Bryan Mbeumo a kan kuɗi fam miliyan 65.
Ɗan wasan mai shekara 25 ya sanya hannu kan kwantiragin shekara biyar, kuma ya bayyana cewa ya cika babban burinsa a rayuwa yanzu.
ÀBU Staff school 1995 Alumni Set to Uplift Their Former School By Idris Sa…
0 Comments