Header Ads Widget

Responsive Advertisement

Sun aminci ya zama dan takara ɗaya tilo a jamɓiyar APC


YANZU-YANZU: Gwamnonin APC Da Jiga-Jiganta Sun Amince Tinubu Ya Sake Tsayawa Takarar Shugaban Kasa A 2027

Sun bayyana hakan ne a yayin da taron da suka gudanar a Abuja a yau Alhamis.

Me za ku ce?

Post a Comment

0 Comments