KARATUN LITTAFIN ASSHAFAA
A yini na ashirin (20) cikin watan Azumin Ramadan, Na'ibin Zazzau Malam Muhammadu Sani Abubakar (Kawo Lamido) da safiyan yau ya jagoranci Darasi daga cikin Littafin Asshafaa.
Wannan Darasi dai yana gudana ne a Fadar Mai Martaba Sarkin Zazzau Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR
0 Comments