Header Ads Widget

Responsive Advertisement

Hanyoyin Kare kai daga cizon maciji a lokacin zafi.



Hanyoyin Kare kai daga cizon maciji a lokacin zafi.

Yayin da yanayin zafi ya karu a Najeriya, macizai, musamman kobras (bakin maciji) da sauran ƙananan macizai suna neman wuraren mai sanyi ciki har da dakunan kwanan mutane.

Don kare kanku, a bi waÉ—annan shawarwari:

1. Rufe tagogi da Kofofi kada ku bar tagogi da kofofi a buÉ—e na tsawon lokaci, musamman a dare.
2. Bakin maciji wato (Kobras) da mambas suna iya haura katanga mai tsawo kuma suna iya shiga gida ta wuraren daban daban musamman hanyar ruwa ko sokawe.

2. Ku rika bincika wurare Kafin ku zauna kamar ƙarƙashin itatuwa ko kusa da flawar da kuma shuga a filin gida ku bincika ko akwai macizai ɓoye a ciki.


3. Ku rinka duba wajan Barci Kafin ku kwanta, ku duba kan gado da makewayi tolet don tabbatar da babu macizai a wajan musamman kobras waɗanda suke iya ɓoyewa ƙarƙashin takalmi ko katifar kwana.


4. Ku Guji Barin Gida a buÉ—e yadda maciji zai zo ya shiga.
Haka kuma ku guji yin barci a waje lokacin zafi damar ba haske a wajan ko zama a tabarma musamman a cikin dare.


5.Kuyi Watsi da Ciyayi da tarkace mara amfani na cikin Gida.

 Tsabtace cikin gida na rage yawan beraye da kwari waÉ—anda suke kawo macizai.



Muhimmin Gargadi:

Idan kuka gamu da maciji a cikin ji cikin sa'o'i kaÉ—an idan ba a kula ba. 

Ya fi kyau ku kira ƙwararrun masu kula da dabbobi ko hukumomin kula da macizai don magance yanayin cikin tsaro.

Ku kasance masu faÉ—aÉ—a wannan bayani don taimakawa wajen ceton rayuka.

Don neman karin bayani ko kuma neman daukin gaggawa ku kira 

Wannan kamfanin 
( I U SNAKE FUMIGATION) Phone number 08065100289.

Post a Comment

0 Comments