Almizan a shekaru 35: an soma taro a Kano
Daga Idris Umar, Zariya
A yayin da jaridar Almizan ke cika shekaru 35 da kafa ta, an soma bikin waÉ—annan shekaru a wannan makon.
Taron bukin ya soma ne a daren ranar Juma'a 10 ga watan Janairun 2025. Bayan isowar baƙi daga garuruwa daban-daban, an gudanar da yin rijistar sunaye.
Bayan sallolin magariba da Isha, aka sada zumunci tare da hirarraki.
Yau Asabar 11 ga watan Janairun 2025 aka shiga rana ta biyu da soma wannan taro.
0 Comments