Header Ads Widget

Responsive Advertisement

Hanyar wutar lantarki ya sake lalacewa karo na 10

Ratotannin danke shigo mana na shigo mana na cewar, Nijeriya ta sake fadawa cikin duhu sakamakon durkushewar wutar lantarki da tsakiyar ranar yau Talata.

Wannan zai zama karo na 10 ke nan a cikin wannan shekara ta 2024, da wutar Larkin Nijeriya ke samun matsala wadda ke tsunduma al'ummar kasar cikin duhu da durkushewar kasuwanci

Post a Comment

0 Comments