Da Dumi-Dumi
Shugaba Tinubu ya nada Major General Olufemi a matsayin sabon shugaban sojojin Nijeriya na kasa wato Chief of Army Staff. Nadin na shi na zuwa ne bayan kwanakin da aka kwashe ana rade-radin rashin lafiyar Janar Lagbaja
Miyetti Allah Kautal Hore Kaduna Branch Pays Courtesy Visit to National He…
0 Comments