Gwamnatin jihar Katsina zata fara kyautata Ƙaburbura
Daga Idris Umar, Zariya
Gwamnatin Jihar Katsina Ta Amince da Ware Naira Miliyan 20 Ga Kowanne Karamar Hukumar don Gyaran Maƙabarta
Gwamnatin Jihar Katsina ta amince da Naira miliyan 20 ga kowacce karamar hukuma domin gyaran makabarta a yankunansu.
An bayyana wannan mataki ne a matsayin wani yunkuri na inganta tsabta da kula da muhalli a fadin jihar.
0 Comments