An tsinci Wannan Yarinyan ranan 30/07/2025 a kano. Tace sunanta:- Hamida Abdulkadir. Shekarunta:- Goma Sha Daya. Tace ita yar Zaria ce. Sunan Anguwarsu:- Saman Yashi, S/gari, Zaria. Yar Aji Hudu a makarantar primary ta AL - Takbir Nur, Pri, and Sec, school. Sunan teacher tasu:- Aunty Maryam. Duk wanda yasanta ya tuntubi wannan number.š 08036869489.
Allah ya kare gaba. Amin š¤².
0 Comments