Cikin Cigaban Da Mai Martaba Sarkin Zazzau Amb Ahmed Nuhu Bamalli CFR ya kawo harda Gina Katafaran Asibiti Acikin Masarautan na Zazzau
Don Kulawa da Ma'Aikatansa Masu rayuwa a Fadan na Zazzau
Jama'a na yabo da fatan Alheri ciki harda Kamfanin Jaridar (HAUSA MEDIA REPORTERS)
0 Comments