Zafafan hotunan mai martaba sarkin Zazzau Ambassador Ahmed Nuhu Bamalli a taron karawa juna sani a kwalejin horas da kananan sojoji NDA
DA safiyan yau Mai Martaba Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu Bamalli, CFR yana halartan Taro a Kwallejin Horas Da Hafsoshin Soja na NDA a Garin Kaduna. Da isarsa, Mai Martaba Sarkin Zazzau ya duba Faretin da aka gudanar domin karrama shi.
0 Comments