Taron Ƙarawa Juna Sani Ga Limamai Da Masu Wa'azi,
Wanda Barr. Khalid Ibrahim Soba. Sanatan Zone 1 Ta Jihar Kaduna, Ya Ɗauki Nauyi,
Taron Wanda Ya Samu Halartar Limamai Da Masu Wa'azi Daga Sassa Daban-Daban Na Zone 1 Ta Jihar Kaduna, Ya Gudana Ne A Cibiyar Nazarin Shari'ar Muslunci Na ABU Kongo, Muna Roƙon Allah Ya Sa Albarka.
0 Comments