Shugaban Ƙasa Bola Tinibu, ya gana da Gwamnonin jamɓiyar APC, a daren ranar Laraba, gabannin babban taron Jam'iyyar da zai gudana a yau Alhamis 24 ga Yulin 2025, kuma ana sa ran yin zaɓen sabon shugaban Jam'iyyar na ƙasa don maye gurbin Dakta Abdullahi Umar Ganduje, da ya yi sauka a kwanakin baya.
0 Comments