Yanzu haka Ministan Harkokin Wajen Iran, Abbas Araghchi na tattaunawa da takwarorinsa na ƙasashen Faransa da Jamus da Birtaniya a birnin Geneva kan yadda za a kawo ƙarshen yakin Iran da Isra'ila.
Madogara: RFI
NCAT matriculates 200 students into its NBTE OND & HND certificate pro…
0 Comments