SAKON TA'AZIYYA
Hukumar gudanarwa na kamfanin HAUSA MEDIA REPORTERS na miƙa sakon ta'aziyya ga Yaya da dangi da abokan arziki na rasuwar mahaifin Malam Ibrahim Musa bubban Editan Al-mizan publication) ɗaya daga cikin yan Jarida a jihar Kaduna
Hukumar tana yin rokon Allah ya gafattawa mahaifin nasa da sauran Musulmi da suka rasu Allah ya ba dukkan dangi hakuri ya kuma albarkaci zuriyar da ya bari.
SAKO DAGA
Hukumar gudanarwa na jaridar HAUSA MEDIA REPORTERS.
0 Comments