Farfesa Ango Abdullahi yayi Murabus
Daga Idris Umar, Zariya
Farfesa Ango Abdullahi Yakawada (Magajin Rafin Zazzau) Yayi Murabus Daga Sarautar Magajin Rafin Zazzau.
Professor Ango Abdullahi Yakawada (Magajin Rafin Zazzau), Shugaban Majalisar Dattawan Arewa Ya yi Murabus Daga Sarautar Magajin Rafin Zazzau Saboda Shekaru.
Inda kaninsa Mallam Shehu Abdullahi ya Gaje shi a wannan sarauta
0 Comments