Allah Ya yi wa Abdullahi Baba, Karkuzu rasuwa
Daga Idris Umar, Zariya
Kamar yadda muka sami labari cewa Baba Abdullahi Kalkuzu ya rasu sakamakon jinya da yayi fama da ita kuma za a yi jana'izar sa a gobe Laraba, da fatan Allah Ya ji kansa Ya gafarta masa.
0 Comments