*NEMAN TAIMAKON 150,000 DOMIN MAIDA KASHIN YUSUF YA KOMA TA DUBURA*
Sunansa Yusuf Adamu Alagarno, gundumar Wuro Tale, karamar hukumar Dukku a jihar Gombe.
Hanji ne da kashinsa ke cikin Leda! Bisa larurar jinya. Anyi masa aiki a Asibitin koyarwa na kasa dake Gombe (FTH Gombe) Ana neman taimakon 150,000 domin maida hanji, da kashinsa ya koma fita da Dubura, bayan anyi masa aikin farko kuma anyi nasara.
Domin taimakawa, ko neman karin bayani ana iya kiran yayansa Muhammad Adam a 08121122696.
Ko a kira daya daga cikin membobin komitin neman taimakon gaggawa na Dukku.
1- Alh. Jabbo Abubakar (Yomnore)
08022532350
2- Muhammad Bello Abubakar (Talban Balu)
08065995681
3- Gambo Usman Digambus
Masu sha'awar turo taimako ta Asusun Banki, suna iya turowa a:
*LAMBA:* 1829370697
*SUNA:* Dukku Community Welfare Committee
*BANKI:* Access Bank
7/2/2025
0 Comments